An yi kira ga sababbin daliban makarantar koyan kula da harkokin lafiya da kimiya ta jihar kano su maida hankali wajen karatun su, sakamakon makudan kudaden da gwamnatin jihar ke kashewa weajn koyar da su.
Babban sakataren ma’aikatar lafiya ta jihar Alhaji Usman Bala ya yi bayyana haka a wajen taron wayar da kan sababbin daliban na shekara ta 2019 da 2020.
#HausaNewsReport
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu " #LibertyTV". Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo.... https://youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Facebook: https://facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://instagram.com/libertytvnews
Domin daukar nauyin shiri ko kuma sanya tallace-tallace a kira:
+2348035981503 (Kaduna) ko kuma
+2348177775629 (Abuja)
Ziyarci Shafinmu Na Intanet: https://libertytvradio.com/
Radio 103.3 FM Abuja Kai Tsaye A Yanar Gizo ..
https://zeno.fm/libertyradioabuja
Ku saurari Tashar 'Yanci 103.1 FM kai tsaye a shafin mu na "internet"..... https://zeno.fm/tasharyancikaduna
Kira +17017196971 don suraren (Tashar 'Yanci 103.1 FM Kaduna) kai tsaye ta wayar hannu. Musamman Ga Wadanda Suke Kasar Amurka.
Kuna iya turo mana labari ko shawara a: info@libertytvradio.com
Ilimi: An Yi Kira Ga Daliban Kula Da Jinya Na Jihar Kano Su Jajirce Wajen Karatun Su newspaper | |
| 1 Likes | 1 Dislikes |
| 11 views views | 8.43K followers |
| News & Politics | Upload TimePublished on 29 Sep 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét